QADDARA TA RIGA FATA Ingantaccen Tarihin Halifofi, Da bayanin abin da ya faru a tsakanin Musulmi tun daga rasuwar Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallama har zuwa rikicin Karbala